Labaran Duniya

Zan Dafa Al’kur ani Ai’sha Humaira Tanayin Zina Dr Hussaini Kano

Ana so a maida rikicin ciko zuwa na addini inda wani Dr hussaini kano ya fito ya dora littatafai a kansa yana rantsuwa cewa jaruma Aisha Humaira mazinaciya ce yan siyasar da take suna zina da ita kamar yadda ya fitar a wani faifan bidiyonsa a shafinsa na manhajar tiktok.

arewarank ta kawo muku wannan bidiyon inda furta wannna kalamai ga kadan daga cikin kalamansa.

Billahilazi la’illah illahuwa wannan yarinyar yan siyasar da take bi wallahi suna zina da ita inaso itama ta fito tayi rantsuwa duniya tayi adalci wannan yaudara ce suna nunawa duniya su nagari ne.

Kuma tattatun yan iska ne billahihil azim duk uban da yabar yarsa tana yawo irin wannan sai Allah ya tambaye shi ranar alkiyama, idan wannan yarinyar sheri na mata ko kuma bata zina munina ce kamila ce na jefe ta da wannan Allah kayimin mummunan hisabi a kaina.

Idan kuma wannan yarinyar ba mazinaciya ce tasan da namiji karya kike kice bakisan dan namiji ba ki sani duniya ce take sauraronki.”

ArewaRank ta tattaro muku martanin mutane akan bidiyon nasa a shafinsa na tiktok.

 

@officialkhairat cewa take: toh wai dan Allah kai ina ruwanka wannan tsakaninta da ubangijinta ne kai ina ruwanka haba dan Allah mudingayi wa kanmu adalchi mana.

@umar-salis cewa yake:Wlh kullum inajin dadin Nasiharka anma wannan abu banji dadin ganinsa ba.
A kyautata xato ga rayuwar mutum idan anaso ayi masa nasiha dan Allah Malam.

@Fateen Mama Mai Allah cewa take:dabba kawai wanda bai san darajar rantsuwa ba wawa shege zako ka kawo sheda ranan gobe kiyama slaarai mara wayau.

@queenramlat cewa take:Amma kai miyakawo wannan magana amma wllhy bakada hankali Allah ya baka hankali hassada ka mai rabo taki wawa kaima kasan diya mace wawa.

@Abubakar Mustapha Isma’el cewa yake:Amma dai Kai kana ciki. irin wadanda Allah ya tsinewa
baka taba gani ba kazo kana shaidar zur harda rantsuwa


Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×