News

Wallahi Zanbiya Duk Wanda Zai Aure Albashi Mai Tsoka,

Wallahi duk Wanda yayarda zai aureni, zan biyashi albashi mai tsoka, kuma zanyimasa duo abunda yakeso matsayin mata, wannan budurwa dai yar nageria CE,  sai dai yanzu tana zaune ne kasar faransa.

Tabbas wannan budurwa Rana bukatar aure ammah ba mujin aure, shine dalilinta na fitowa ta fadi abunda ke ranta.

Domin samun sabbin wakokin hausa da kuma sabbin labarai na duniya, kukasance da mu a wannan shafi namu mai albarka, mungode sosai tabbas.

 

Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×