Labaran Duniya

inada Hujjar Da Yasa Nake Madigo Da Ya’Yana Wata Uwa

Aminu j town yana bada Labarin wanda duk kaji shi sai abun ya baka matukar mamaki da ban al’ajabi inda yake bada labarin yadda uwa ta kori yarta a gida domin tayi madigo (lesbian) da kawar mahaifiyar ta.

Yace suna kan aiki wata budurwa abokina yarima ta kira shi tana gayamasa cewa zata kwaso kaya ta dawo inda yake yace saboda me tace mamarmu ce ta kore ni daga gida.

Aminu J town yace sai yayo kusa domin jin abinda ya faru kawai yace saboda me mahaifiyar ki zata koreki irin suna soyayya sosai sai tace wai saboda ta yi lesbian madigo kenan da ƙawarta ae sai yace daman ke yar madigo ce.

Sai ya fara mata fada ae ta kyauta abida tayi miki fada dai irin abun da yace uwar tayiwa yarta kenan sai ta buɗe baki tace kishi ne take akan nayi Madigo da kawarta baiwa takaicin ko bakin ciki ba.

Yarinyar nan ne ta fara bashi labarin yadda mahaifiyar yarinyar ta koya musu lesbian tun suna ƙanana ita da ƙanwarta.

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×