
sabuwar wakar mawakin siyasa, dauda kahutu rara, yazo maku da sabuwar wakarsa mai suna “masu gudu su gudu” wannan wakar sabuwace kuma wakar tayi dadi sosai, duba da mawakin ya kware wajen rero wakokin hausa tabbas.
kunsan sunan wakar kuwa? ” masu gudu su gudu” yayiwa ribado ne wannan wakar, kuyi kokarin sauketa a wayarku mungode da ziyarar wannan site namu mai albarka.
The new song of the political singer, Dauda Kahutu Rara, comes to you with his new song called “Mosun Ya Gudu“.
do you know the name of the song? “The runners should run” this song is very good, try to download it on your phone, thank you for visiting this blessed site.