
Tuna baya shine roko , shin mai karatu ko zaku iya tuna wannan baiwar allah , a kano da tanemi mijin aure kuma ta bada ladan aurenta.
Iran Baku mantaba sunata hafsat abdul malik kuma itace wadda a lokacin kowa yasanta kuma akasan labarinta domin kuwa said, da ta zagaye duo inda wata media take a nageri.
Wannan matar dai tafi gidan redio ne race tana neman mujin aure, kuma tayi alkawarin bawa duo wanda ya aure mota da kuma manyan kudi domin jari, inda akasamu maza sukaita taruwa suna kawo kansu, akarshedai ta zabi wani aka daura aure.
Ba cinyaba kafar baya wannan matar ashedai mahaukaciyace domin kuwa tanada tabin hankali, allah ya kyauta.