Kannywood

Naziru Sarkin Waka Yayi Martani Akan Saurayin Dayace Zai Siyar Da Kansa

Shi Dai Wannnan Matashi Dan Asalin Garin Kano Yadda Ya Dauki Allo Ya Kafa A Gabansa Rigarsa Dauke Da Wani Rubutu Kamar Haka.

Duk Wanda Zai Siyeni Na Siyar Da Kaina Akan Naira Militan Asirin

Wannan Batu Na Matashin Na Ya Janyo Cece-kuce Ganin Cewa Tayaya Za’ayi Mutum Ya Siyar Da Kansa, Ganin Cewa Ko A Lokutan Baya Lokacin Siye Da Siyarwa Ta Bayi Sai Dai A Siyar Da Mutum Amma Bashi Ya Siyar Da Kansa Ba.

Acikin Wata Bidiyo Da Saurayin Yayi Cikakken Bayani Da Cewa Shi Yayarda Asiyeshi zunzurutun Kudi Naira Miliyan Ashirin Amma Da Sharadi, Bai Yarda Mutumin Da Zai Siyeshi Ya Kasheshi Ba Ko Yayi Tsafi Dashi, Sannan Bai Yarda Mutumin Da Zai Siyeshi Yayi Lalata Dashi Ta Bangare Neman Maza Ba.

Shi Ya Yarda Ya Zamto Bawanka komai Ka Sakashi Zaiyi Kamar Yadda Akeyi A Lokacin Bautar Bayi Kana Da Ikon Saka Bawanka Komai Yadda Kaga Dama Amma Banda Abunda Addini Ya Hana.

Bayan Wallafar Wannan Bidiyo A Shafukan Sada Zumunta Na Wannan Matashin Sai Mutane Da Dama Suketa Watsa Wannan Bidiyo A Ko Ina Yadda Har Takai Mutane Da Dama Har Da Gidan Jaridu manya Da Kanana Sun Wallafa Wannan Bidiyo Da Kuma Hotuna Na Saurayin.

Naziru Sarkin Waka Yayi Wani Kartani Akan Abunda Saurayin Ya Fada Na Yayarda Abashi Naira Miliyan Ashirin Asiyeshi.

Ga Abunda Ya Fada.
sarkin_wakar_san_kano Please idan wani nada
number sa ya bamu musa a nemishi a taimakeshi.

ya burgeni da yace ambashi shawara ance addinin
musulinci bayason abunda yayi sai ya daina to haka
ake son musulmi ya zama..

Allah ya kara shirya
matasan mu musulmai bakidaya amin.

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×