
Kamar yadda kuka sani kowane aiki ko cika horo suna fitar da wani tsari Wanda Suka ga yayi dai dai da su a kungiyar su
To itama ta bayyana wasu Abubuwa nata
Dole duk Wanda zai cika wannan bayar da horo ya kasance Yana da laptop (computer)
Kada shekarun ki su wuce 15 to 21
Sannan zasu rufe karbar application din mutane ranar 15 ga watan may.
Ga Wanda suke da sha’awar cika wannan aikin sai ku Danna wajen da aka rubuta apply now dake kasa domin cikawa