
Yadda zaka sayi data 1GB akan naira dari 100 alayin MTN.
Kamfanin MTN sunfitar da sabon tsarin sayen data 1gb akan naira dari 100, domin saukakawa customers dinsu wajen yin amfanida yanar gizo.
Saide kuma eligibility ne tsarin bakowane keda damar sayeba sai Wanda suka zaba suke sawa atsarin, kuma tsarin yana aikine aduk sati sau daya wato rana dai-dai shine ranar talata takowace sati.