
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci, barkanku da kasancewa tare da mu acikin wannan shafi Mai albarka,
a yau muna tafe da sabon salo daga company MTN Wanda campany suka dauki nau’yi tallafawa dalibai karatu,
Wanda campany yake raba musu kyautar data 500M a kullum, domin suyi karatu a gida abisa yanayin da suke Ciki na covid-19 makarantu a rufe.
za’a baka kyautar data kan dukkanin katin da kasanya a SIM card Dinkazaka yi kira kan 15.36k/kuma kyautar datar da suka baka tana aiki a akan kowane shafin yanar-gizo,
yadda zaka samu kyautar datar ka danna wannan Numbers *44*2# ta komawa tsarin Mpulse, ko ka danna wannan *123*2*3*1#bayan komawar ka tsarin Mpulse sannan zaka samu sakon 500M Cikin mintina kadan inshallahu 🤲🤲