Labaran Duniya

YADDA ZAKA KARBE BASHIN WAYA BA TARE DA KUDI EASYBUY

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci Mai albarka,

barkanku da sake kasancewa daku a Cikin wannan shafi namu Mai albarka na ArewaRank.com

ga yauma muna tafe da sabon tsari Mai kamar tallafi Wanda wani babban Dan kasuwa ya fito dashiwannan tsari ne da zai saukakawa duk wani Mai sha’awar siyayya Wanda kudin siyayyar tashi Bai cika ba.

wannan kamfani ne da ya saukakawa mutane wajen sayayya a fannin kasuwanci,

Easybuy kamfani ne da ya shahara fagen saukakawa kasuwancin sa.

ku ziyarci duk shagon da kuka gani an rubuta EASYBUY DOMIN KARIN BAYANI ko ka kira wannan number 08101001100

 

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×