Labaran Duniya

Yadda zaka dubah koh kasamu shortlist na Civil defence da immigration

Yadda zaka dubah koh kasamu shortlist zuwa CBT TEST na aikin Civil defence koh Immigration

Related: Hukumar kiyaye haɗura taƙasa Federal Road Safety Commission sunfara tura invitation na screening

Yadda zaka cika sabon tallafin North East Development Commission NEDC

Hukumar CDCFIB civil defence correctional fire immigration board sun fitarda shortlist na aikin Civil defence da kuma Immigration wanda duk wanda yasamu zaije step na gaba shine CBT TEST wanda za ayi ran Alhamis sha taƙwas ga watan in sha Allah don haka ake ƙira ga duk wanda sayan ya nemi wannan aikin koh Immigration koh civil defence daya hanzarta yaje ya dubah domin sanin a wata matsaya yake da kuma inda zayyi wannan Exam ɗin nasa da lokaci dazayyi

Yadda zaka dubah koh kasamu aikin Civil defence koh Immigration

Da farko kashiga wannan portal ɗin nasu https://cdcfib.career/ kana shiga zai kaika shafi kamar haka yanda zaka gani a photon dake ƙasa .

Saika zaɓa wanda kakeso ka dubah wato civil defence koh Immigration kowanne zakaga logon sa to saika taɓa kai zai kasha inda zakasa bayananka kamar haka

 

Saikasa Application code naka da email address ɗinka wanda kayi amfani dashi lokacin cikewa da kuma lambar waya sai date of birth shekarun haihuwa suma kasasu yadda kasa lokacin cikewa

Saika taɓa kan search nan take zai nunama congratulations idan ka samu saikayi download na slip ɗinka wanda zakaga inda zakayi exam da kuma rana da lokacin dazakayi .

Idan kuma kaga yaƙi ya wucema wannan wurin toh faa hakan na nufin bakasa wani abu daidai bah kokuma baka samubah toh saika dubah dakyau domin kaga kashirga komai daidai idan ka shigarda komai daidai kuma kaga error nan toh baka samu ba kenan

Allah ya bada sa a

A.I.H

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×