
Wata a marya mai suna kadija ta makance yayinda yan kato da gora sukayimata duka da gora, har a ido , ana cikin bikinta a Dan tamasha, dake kano.
Yadda khadija race yan sintiri na unguwarsu suka yi mata wannan aika aika lokacin da yan bangan, suka kawo farmaki a wajen taron, yayinda ake kidan dj, yanzu dai ankaisu koti, sai zuwa alhamis za a shiga koti.
Allah ya kyauta gaba mungode da ziyarar wannan gida namu mai albarka, asha karatu lafiya mungode tabbas, sosai.