

Wata daliba tayi jarumtar yiwa malaminsu bidiyo a lokacin da yake aikata lalata da ita, domin ta tona masa asiri ta kawo karshen zaluntar dalibai mata da yake yi.
An kama wani malami da ake zarginsa da aikata mummunan aiki da dalibar shi har sau ukku a rana a wani ginin tsohon makarantarsu. Rahoto ya nuna wannan malami yayi amfani da jarabawar karshe ta makaranta domin cimma wannan manufa tashi.