News

Yadda Wannan Budurwa Ta Tursasa Mijin Yayar Ta Dole Sai Yayi Lalata Da Ita Ko Tayi Masa Ihu Kwarto

Wata budurwa yar kimanin shekaru 23 wacce ake zargi da tursasa mijin yayarta dole sai ya kwanta da ita ko tayi masa ihu. Kamar yadda muka samu rahoton:

Mijin yayar ta yana cikin dakinsa saman gado lokacin da matar ta fita zuwa unguwa, wannan budurwa ta shigo ya tambaye ta me ta shigo yi dakinsa.

Sai tace masa tana neman wani abu ne da ta arawa yayarta ta duba ko ina bata ganshi ba shine take tunanin ko aje shi anan. Sai yace mata ta duba, bayan ya bata dama saita dinga juya masa mazaunanta domin ta dauki hankalinsa su aikata abinda take so.

Bayan wani dan lokaci wannan budurwa kanwar matarsa ta lura bama ta ita yake ba, kawai kai tsaye saita nuna masa abinda take bukata wato ta fadi masa so take ya kwanta da ita.

Wannan miji ya nuna mata abinda bazai taba yiwuwa bane tsakaninsu saboda yayarta matar shi ce, wannan kanwar matar tasa ta nuna bata yarda ba, karshe ma tayi masa barazanar zatayi masa ihu kwarto idan bai amince ba.

Saboda tsoron sharrin mata sannan kuma duk yadda zaiyi domin ya gamsar da matarsa karya take bazata yarda ba, kawai sai ya amince da ya kwanta da ita din, suna fara kokarin aikatawar sai ga matarsa din ta shigo dakin.

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×