News

Yadda Mai Gadi Ya Bayyana Bidiyo Ogan Sa Yana Lalata Da Yar Aiki Bayan Ya Kore Shi

20230119 120731

Wani mai gadi ya bayyana bidiyon mai gidansa lokacin da yake aikata lalata da yar aikin gidan, wannan mai gadi ya bayyana wannan budiyo ne bayan sun bata da mai gidan nashu ya koreshi daga aiki.

Wannan mai gadi ya bayyana wannan bidiyo ne bayan yan kwanaki da korarsa, mutane da yawa basu goyi bayan wannan mai gadi ba sun nuna baki kyauta ba da yayi masa wannan mummunan tonon asiri.

Mafiyawancin mutane sunyi bakin cikin ganin wannan bidiyo ne badan saboda mai gidan nashi ba saidai yar aikin da ake lalata da ita baikamata ace laifin da ogan nashi yayi mashi ba ya hads harda ita yayi hukunci.

Abinda yasa ta wani fuskar abun yayiwa mutane dadi shine a bidiyo da wannan mai gadi ya bayyana, ba’a ganin fuskar wannan yar aiki da mai gidan nashi yake aikata lalata da ita a cikin.

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×