News

Yadda Lilin Baba Ya Bayyana Yaronsa Na Farko

fv5ljP2kYFAhd

A Karon FarKo, Lilin Baba Angon Ummi Rahab, Ya Bayyana Hotunan Babban Yaronsa Na FarKo Daya Haifa.

Mawaki Kuma Jarumi Shu’aibu Ahmed Abbas Wanda Akafi Sani Da Lilin Baba, Angon Ummi Rahab, Ya Bayyana Wasu Hotunan Wani Yaro Inda Yake Nuni Da Kamar Shine Uban Yaron

Idan Baku Manta Ba. Tun Lokacin Auren Lilin Baba Da Ummi Rahab Din Aka Tabbatar Da Cewa Ba Ummi Rahab Bace Matar Lilin Baban Na Farko.

Kafin Ita Yana Da Matarsa, Wacce Su Dade Suna Tare, Sai Dai Ba Kowa Yasan Da Hakan Ba.

Mawakin Ya Wallafa Wasu Hotuna A Shafin Instagram Inda Ya Bayyana Wannan Kyakyawar Yaron Da Ake Tunanin Shine Yaronsa Na Farko Da Mawakin Ya Haifa.

Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×