News

Yadda Aka Kama Ma’aikaciyar Gidan Yari Gandiroba Tana Lalata Da Mai Laifi

A yau muke samun rahoton yadda aka kama wata ma’aikaciyar gidan yari wato gandiroba tana kebewa da mai laifi suna aikata badala. A yadda wannan rahoto yazo tare da bidiyo wannan ma’aikaciyar gidan yari dubun tace ta cika.

Saboda bincike ya nuna ba daga ranar da aka kamata ta fara ba. Bincike ya nuna ta dade tana yi sannan bada namiji daya da maza je da yawa wanda aka kawo masu laifi a gidan yari.

Wannan zargi da ake yiwa wannan ma’aikaciyar gidan yari yana kokarin yin sanadiyar aikinta. Sannan an mika ta kotu domin ayi mata daidai hukunci daya dace da abinda ta aikata a tsarin dokar kasa.

Sharhin da wasu daga cikin al’umma sukayi kan wannan lamari wani yace “Dama a fuskar dacewa idan gwamnnati tasan abinda ya dace kwata kwata baikamata ace macce tana aikin gidan yari ba. A gidan yarin da ake aje maza saboda ba aje masu mata wanda zasu rage sha’awa dasu.”

Sannan ya kara da cewa “Baikamata a kai namiji aikin gidan yarin da ake aje mata zallah ba saboda suma ba’a aje masu mazajen da zasu dinga rage sha’awarsu ba dan haka dole su aikata badala da ma’aikatan gidan yarin.

 

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×