
Dan Jarida Ahmad Nagudu Ya Wallafa A Shafin Facebook Kamar Haka.
Me Ya Faru?
Daga Karshe Dai An Daura Auren Abubakar Ibrahim (G-Fresh/Al-Ameen) (Kano State Materia) Tare Da Amaryarsa Sayyada Sadiya Haruna A Masallacin Isyaka Rabi’u Da Ke Goron Dutse A Cikin Birnin Kano A Kan Sadaki Naira Dubu Dari Biyu (200k) Lakadan.
A Cewar Ango G-Fresh Bayan Daurin Auren, ‘Kwalta Ta Kare. Ko Me Ya Ke Nufi Dai Oho!