
Kamar dai yadda kukasani yan nageri sun saba yin wuff da turawan kasar waje, muddin suka samu dama , to zakariyya abdullahi ma yasamu wannan dama tabbas.
An Ɗaura Auren Baturiyar Amurka Alysa Da Angonta Zakari Abdullahi A Sule Ɗaya Daga Cikin ‘Ya’yan Gwamnan Jihar Nasarawa Engr. Abdullahi A Sule A Safiyar Yau Lahadi.
DAGA Real Buroshi Mawaka Sokoto.