Videos

Wata sabuwa: Yadda Malamin Makarantar Secondary Yayi ma Daliba Ciki har sai da ta haihu a Katsina

Ibrahim wanda ya kasance Dan Asalin garin Kadandani ne, dake cikin Karamar Hukumar Rimi, yana koyarwa a Makarantar Sakandaren Al’umma ta Kadandani.

Ya kasance yana yiwa ‘Dalibar dabara Yar Shekaru 12, yana shigar da ita gidansa tare da yin lalata da ita har na tsawon watanni takwas…..

Today our source got a bad news from a Demokaradiyya website that published this story that a teacher is using his students even to get pregnant. Here is how they published this article on their website.

“From our Katsina State correspondent Usman Salisu Gurbin Mikiya Ibrahim Tukur, a deputy principal of a secondary school in Rimi Local Government Area of ​​Katsina State, has told the Katsina State Police Command that he sexually assaulted one of his students, leading to her giving birth to a baby boy.

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×