Kannywood

Wasu Jaruman Kannywood Mata Da A Manta Dasu

Allah SarKi Rayuwa! Jaruman KannyWood Mata Su Talatin Da Shida, Wanda Suyi Zamaninsu A Baya, Amma Yanzun Ba’asan Duniyar Da Suke Ba.

Dama Bahaushe Rayuwa Juyi Juyi, Inji Kwado Dayaji Shi A Ruwan Zafi.

 

Wadannan Jerin Wasu Jarumai Ne Mata Da Suyi Zamaninsu A Masana’antar KannyWood Wanda A Lokacin Su Babu Kamarsu, Sai Dai A Kwana A Tashi An Daina Jin Duniyarsu, Wasu Sunyi Aure Suna Dakin Mazajensu, Wasu Kuma Allah Ya Karbi Rayuwarsu Yayin Da Wasu Kuma Suna Raye Amma Ba.asan Duniyar Da Suke Ba.

Gasu Nan Da Bayani Game Dasu A Wannnan Bidiyon, Asha Kallo Lafiya.

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×