Wakokin Hausa

MUSIC: Dauda Kahutu Rara-Fatima Amarya

lbishirinku masoya kuma ma a bota saurare wakokin hausa, gareku domin kuwa fitaccen mawakin hausa kuma mawakin, siyasa wato dauda kahutu rara yazo maku da wasu sabbin wakokin aure.

Tabbas wadannan wakoki sunyi dadi sosai dukda cewa wannan mawakin ya kware wajen rero wakokin siyasa sai dai wannan lokacin, yazo da sabon tsari yadda ya rero wakokin hausa, kuma na amarya da ango.

Tabbas wadannan wakokin sunyi dadi sosai tabbas, zanso kusaukesu a wayarku, domin jindadinku asha saurare lafiya, mungode da ziyarar, wannan gida namu mai albarka asha saurare lafiya.

The good news is that you should also listen to Hausa songs, for you because the famous Hausa singer and singer, politician, that is, David Kahutu Rara, has come to you with some new wedding songs.

Of course, these songs are very sweet even though this singer is good at reciting political songs, but this time, he came up with a new way of reciting Hausa songs, and for the bride and groom.

Of course, these songs are very sweet, I will listen to them on your phone, for your enjoyment.

Thank you for visiting this blessed house of ours.

DWONLOAD NOW

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×