
Yadda Hamisu Breaker Ya Gudanar Da Wasan Sallarsa asha kallo lafiya mungode da ziyarar wannan shafi namu mai albarka.
Wannan wasa yayi kyau sosai tabbas, kuma zanso kukalleshi domin kuwa ya kayatar sosai tabbas.
Mukasance tare domin jindadinku asha saurare lafiya mungode sosai tabbas.