Videos

VIDEO: Ado Gwanja – Iye

Albishirinku masoya kuma ma abotan sauraren wakokin hausa, gareku ga dama ta samu domin kuwa ado gwanja yazo maku da sabuwar wakarsa wato IYE.

wannan wakar sabuwace tabbas kuma munkawo maku video kafin mukawo maku audio , tabbas zakuji dadinta asha kallo lafiya mungode daziyarr waannan gida namu mai albarka.

Mukasance tare, domin samun sabbin wakokin da kuma labaran duniya kala daban da bam mungode.

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×