
Hotunan Pre Wedding Na Mawaki Umar M Shareef Da Jaruma Maryam Malika, Sun Bayyana Tare Da Daukar Hankula! Anga Wasu Hotuna Irin Na Kafin Aure Da Umar M Shareef Ya Shiryasu Tare Da Abokiyar Aikinsa Wato Maryam Malika.
Video Da Hotunan Sun Bayyana Ne Daga Shafin Na Jaruma Maryam Malika. Inda Ta Wallafa Su A Shafin Tiktok, Hakan Ya Jefa Mutane Cikin Shakku Da Tunanin GasKiyar Lamarin. Kalli Bidiyon Nan Domin Jin Yadda Lamarin Yake.
Ga video nan asha kallo lafiya mungode.