Uncategorized

Tubarkallah: kalli yadda aka kawo Kyautar kayan sallah da masoyin jarima Aisha najamu ya kawo mata abin ya birge masoyanta…

Kyautar kayan salla da masoyin jarima A’isha najamu izzar So ya kawo mata abin ya birge masoyanta.

Wannan jarumar a halin da ake ciki yanzu duk jaruman kannywood babu wanda ya kaita yawan masoyan da samari shi yasa take sharafinta kuma tafi kowa media a masana’antar kannywood domin irin abin alkhairin da take samu daga wajen mutane da masoyanta.

Ku kalli wasu kayayyakin da zata gudanar da bikin sallah da wannan masoyin nata ya kawo mata ya firgita mutane
Me akayi da maza wasu suna tsoran kar irin wannan abin yana hadasu da masoyansu suna Rigima saboda rashin kai irin wannan kayan da bikin sallah.

Jarumar ta bayyana jin dadin ta akan wannan lamarin kuma tace ita da wannan masoyinta mutu ka raba tsabar jin dadi da tayi.

kalli cikakken video a Nan kasa

AMFANIN AYABA GUDA GOMA SHA BIYU (12) GA LAFIYAR MU.

🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌

1)Ayaba takan taimaka kuma wajen magance Ulcer, ko kuma riga-kafin hakan, domin takan taimaka wajen qanqanta Acid din da abinci yakan bari a tumbi, tawajen daidai acids din narka abincin, da wannan sai ka ga ta yi maganin matsalolin tumbi da dama.

2) Ayaba tana da Iron sosan gaske ga wadan da suke da cutar fatarar jini ko Anaemia, don Iron din kan taimaka masamman ga qwayoyin jan jini wanda yake kula da dauko Oxygen, ya kuma tabbatar da cewa ruwan jiki wato white blood ya ba da gudummuwarsa wajen magance raunuka.

3)Wani abin mamaki Ayaba hatta a gona bawonta yana da amfani, don kuwa takan zama taki idan aka kai ta can, kenan a maimakon a riqa zubarwa gwara a kai shi can inda za a yi aiki da shi don abincin da za mu ci.

4)Ayaba takan taimaka sosai wajen kiyaye lafiyar qoda, ta yadda take qanqanta tura Calcium zuwa fitsari, da qaranta yuwuwar kamuwa da tsakuwar qoda, kamar yadda bincike ya gano cewa cin Ayaba yakan rage hatsarin kamuwa da kansar qoda, ta yadda aka sami mata wadan da suke cin Ayaba sau 4-6 a sati yadda suka nesanta da kamuwa da kansar qoda sama da wadan da ba sa ci, ban da wannan ma sinadarori masu dama da suke cikin Ayaba sun sanya tana iya kawar da matsalar Ulcer kai tsaye.

5) Banda wannan kuma Ayaba takan sanya kwanciyar hankali da dadin rai, domin tana da sinadarin Tryptophane wanda daya ne daga cikin sinadarorin da suke natsar da mutum da ba shi kwanciyar hankali na haqiqa, ta daidaita tsarin Protein a jiki, don ba wa mutum cikakkiyar sakewa.

6) In da a ce mutum zai riqa cin Ayaba sau uku a rana, wato wajen kari da wurin kalacin rana ko na maraice to Potassium din dake cikinta zai qarfafa qwaqwalwarsa, don dalibai kuwa yakan fi amfani don yakan qara musu concentration sosai a lokacin daukar darasi.

7)Game da mata masu ciki kuwa Ayabar takan taimaka don tana da fa’ida ba qarama ba ga mai juna biyu, masamman lokacin da take jin laulayi ko tashin zuciya wanda yake yawan faruwa in cikin yana qarami, sannan Ayabar za ta iya taimaka musu wajen ganin Glucose dake cikin jininsu bai nemi qaruwa ba, takan kuma lura da yanayin zafin jiki.

8)Sai kuma zancen cizon sauro, wani in sauro ya cije shi sai ka ga wurin ya yi hulu-hulu, to a irin wannan yanayin za a iya bare Ayaba a sanya bawon a wurin, don yakan magance qaiqayin da wurin yakan yi, shi ma wannan ya fi aminci sama da magungunan da mutum zai yi tashafawa.

9)Ayaba takan taimaka kuma wajen magance Ulcer, ko kuma riga-kafin hakan, domin takan taimaka wajen qanqanta Acid din da abinci yakan bari a tumbi, tawajen daidai acids din narka abincin, da wannan sai ka ga ta yi maganin matsalolin tumbi da dama.

10)Ayaba tana da Iron sosan gaske ga wadan da suke da cutar fatarar jini ko Anaemia, don Iron din kan taimaka masamman ga qwayoyin jan jini wanda yake kula da dauko Oxygen, ya kuma tabbatar da cewa ruwan jiki wato white blood ya ba da gudummuwarsa wajen magance raunuka.

11)Wani abin mamaki Ayaba hatta a gona bawonta yana da amfani, don kuwa takan zama taki idan aka kai ta can, kenan a maimakon a riqa zubarwa gwara a kai shi can inda za a yi aiki da shi don abincin da za mu ci.

12) Ayaba takan taimaka sosai wajen kiyaye lafiyar qoda, ta yadda take qanqanta tura Calcium zuwa fitsari, da qaranta yuwuwar kamuwa da tsakuwar qoda, kamar yadda bincike ya gano cewa cin Ayaba yakan rage hatsarin kamuwa da kansar qoda, ta yadda aka sami mata wadan da suke cin Ayaba sau 4-6 a sati yadda suka nesanta da kamuwa da kansar qoda sama da wadan da ba sa ci, ban da wannan ma sinadarori masu dama da suke cikin Ayaba sun sanya tana iya kawar da matsalar Ulcer kai tsaye

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×