Kannywood

Tofa kalli video yadda azumi yake jijjiga jaruma Rahama sadau dukta rame…

Tofa kalli video yadda azumi yake wajiga jaruma Rahama sadau dukta rame.

Daman ba wanda abu bane kowa akwai irin jikinsa wani idan za’ayi azumi dari babu wata alama da zata nuna cewa yana shan azumi inda wani kuwa ko daya yayi sai an fahimci cewa yana shan wahala kowa akwai yadda ya saba da Abinci.

Tunda aka fara azumi babu wani video da aka gani na wannan jarumar sai wannan kuma abin ya bawa mutane mamaki don koda mutum baisan wannan jarumar ba a baya yasan gaskiya ta rame yanzu sosai duk da azumin ya fara hada kayansa.

Sai a yadda wasu ke ganin ai wannan jarumar abinda tayi bai kamaceta ba dan kana shan wahalar azumi ka wani fito kana nunawa duniya irin wahalar da yake baka wannan dabi’ar yara ce.

kalli cikakken video a Nan kasa 👇👇👇

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×