News

Tirkashi Yadda Wani Saurayi Ya Fitar Da Bidiyon Tsaraicin Budurwarsa Saboda Tace Masa Ta Tuba Ta Daina Zinah

Wannan budurwa da kuke gani ta bayyana yadda ta shiga cikin wani hali mai muni domin yadda wani saurayinta ya saki wani videon ta na tsaraici sakamakon ta fada masa cewa ta daina wannan abinda suke yi domin ba saidai bane haramunne amma wannan saurayin yaki amincewa.

Bayan yayi yayi da ita ta dawo su cigaba da wannan mummunan aikin amma sam wannan jarumar taki ta dawo shine ya saki bidiyin iskancin da yayi da ita a baya wanda batama san ya dauki wannan bidiyon kuma wannan abin ya jefata acikin wani hali mummuna.

Allah dai ya sawake hakan ya zama kalubale ga wasu matan domin su daina amincewa suna bawa maza kansu suna lalata dasu saboda wasu zasu jawo musu fadawa cikin wani hali kamar yadda wannan Budurwa ta bayyana.

 

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×