
Abundai ba dadi domin kuwa duk wanda ya saurari wannan video sai yaji abun ba dadi tabbas, kuma sai kaji abunda take cewa akan adam a zango, abunda sai Wanda ya saurara tabbas.
Kukasance da wannan gida namu mai albarka, domin samun sabbin labarai masu dadi data sassan duniya, mungode sosai tabbas.