
Ba abunda yafi wannan labarin muni a Duniya. Mahaifiyarsa data kawo shi duniya, ita ya kashe har lahira. Innalillahi wa inna ILAIHI RAJI’UN 😭😭
Sunashi Ibrahim Dan shekara 22 Sanna kuma ya amsa cewa shi ya kasheta
Allah ya rabamu da mugun ji, mugun gani da mummunan khaddara!
Allah yakiyaye gaba ya shirya saura, mukasance tare a wannan gidan namu mai albarka, mukasance tare domin jindadinku asha saurare lafiya.