
Stockport wani garine a lngilan inda akasamu tinkiya mafi tsada a duniya sa anyi kasuwar tinkiyar ne inda wasu manoma suka sayi tinkiyar hakan yasaka al umma rudani
Ansaka tinkiyarne akasuwa inda akafara cinikinta da da kadan kadan harsaida ta kai $490.000 wanda idan aka chanza kudin zuwa kudin nageria a kalla zaikai miliyan 190 launin tinkiyar ana kiransa da texel wanda anyi ittifaki duk duniya ba bu mai tsadarta kuma sunanda ake kiranta shine diamon
Wanda yakeda tinkiya kuma wanda ya kiwatata shine charlia boden kuma inda aka kiwatata anakiran wajen da suna mellor holl
Wasu mano mane suka sayeta inda sukace sunaso su raineta domin samun irinta koda gaba daga farko dai ansayar da tinkiyar ne kan $9.000 kafin jumawa ta kawo $490.000
Hukumar kula da hakkin dabbobi wato texel tace wannan tunkiya ta kafa taruhi wanda duk duniya ba a tab
irin wadannan tumakan suna dabanne domin sunfi kowaddane tsada a duniya dakuma nagarta