
Tirkashi: Murja Kunya Taje Tahajju Domin Neman Mujin Aure.
Murja ibrahim kunya wadda akafisani da murja tik tok, tayi addu ar neman mujin aure, murja tayi wannan addu ar ne yayinda take sallah tahajjud.
Murja dai tayi wannan addu ar ne bisa allah ya kawo mata miji nagari wannan zai iya riketa, kuma Wanda yazo dai dai halinta.
Biyo bayan korafin da akeyiwa murja cewa taki aure, to muma muna tayata allah yabata muji na gari allah ameen.