Labarai

Tirkashi: Kodai Ayi Mani Aure Ko Na Lalace ‘ Murja Kunya’

Murja kunya wadda akafi sank da murja tik too, tace ayi mata aure ko ta lalace, domin kuwa ta gaji da wannan yawo, haka ba mujin aure.

Murja ta kara da cewa muddin ba ayi mata aureba a wannan shekara to komai ta dakkowa iyayanta susukaja, sannan race koda ciki tayi hakan bazai dameta ba.

Sannan  tace yanzu taci ta koshi kuma karfinfa yakai ayi mata aure, to a gaugauta yimata aure, kokuma data kai kanta office din hisba Sufi mata aure .

 

Murja  tace wannan rayuwa tabbas tafa gaji da wannan rayuwa haka gaskiya, domin haka tashirya, dakowaye yashirya aurenta komai kudi ko talaka, kamar yadda murja tafada .

Abun tambaya anan shin wa zai auri murja tik tok kuyi comen da ra ayinku mungode.

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×