Music

Tirkashi: Hira Da Matashin Daya Kashe Mahaifiyarsa

Innalillahi Wa’inna Illaihir Raji’un! Bidiyon Hira Da Matashin Daya Kashe Mahaifiyarsa Ta Hanyar Caka Mata Wuka! Cikin Yan Kwanakin Nan Muke Samun Wani Labari Mara Dadi. Na Wani Matashi Dan Shekaru 22 Daya Hallaka Mahaifiyarsa Har Lahira, Ta Hanyar Caccaka Mata Wuka.

Wannan Lamarin Ya Tashi Hankulan Mutane Da Dama. Ganin Cewa, Danta Ne Na Cikinta, Ya Kasheta Har Lahira.

Tuni Dai Mutane Suketa Tofin Ala Tsine Kan Wannan Matashi Daya Aikata Irin Wannan Aika Aikan.

Yanzun Dai Makashin Yana Hannun Jami’an Yan Sanda Na Jihar Kano.

Inda Mai Magana Da Rundunar Yan Sandar Na Jihar Kano, Wato Abdullahi Haruna Kiyawa Ya Zanta Dashi.

Ance Magana A Bakin Mai Ita Tafi Dadi, Ga Bidiyon Hirar Da Ayi Dashi Wannan Makashin.

Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×