
Kodai rara yanemi afuwar wadannan manyan kano, kokuma sai munga wanda ya tsay masa a kano, kamar yadda ya fadi, to abun tambaya shin rara mutuncin was yaci a kano idan kuma yaci, mutuncin wani.
To wayaci mutuncinsa kokuma sunanwa ya kama , wannan shari at akwai dai danbarwa acikinta, gadai yadda abun yakasance, asha saurare lafiya mungode da ziyarar wannan shafi namu.