
Wani Bidiyo Na Kwamanda Hisba Wanda A Kamashi Da Wata Mata A Dakin Hotel Ya Bayyana, Inda Aka GanShi Tare Da Ita Akan Gado.
Bayan Maganar Ta Fara Kwantawa Katsam Sai Bidiyon Shi A Otel Ya Bayyana Daidai Lokacin Da Yake Cikin Aikata Wannan Mummunan Aiki, Anyi Misa Wannan Bidiyon Ne Ko Kaya Babu A Kikinsu.
Wasu Daga Cikin Mutane Sun Karya Ta Wannan Zargi Da Ake Yi Masa, Hakan Yasa Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood Suyi Raddi, Inda Suce Da Kamar Ace Su Aka Ce Sunyi Irin Wannan Barnar Harda Shaidar Bidiyo.
Da Tuni Labarin Ya Karade Duniya Kuma Babu Wanda Zaice Karya Ne Saidai Zagi Ta Uwa Ta Uba Hadi Da Tsinuwa.
Mun Kawo Muku Bidiyon Wannan Jamiāin Hisbah Wanda Muka Samu A Shafin YouTube.
Sai Dai Kuma Daga Baya YouTube Tun Sauke Bidiyon Kwata Kwata. Ta Yadda Ba Halin A Ganshi.