
Aisha tayi murtani mai zafi akan wannan dance sannan kuma taba kowa amsa akan wannan zance tabbas, kuma dai gata da bakinta.
Dama dai shi turanci ba yaren rara bane kuma domin bai iyaba ba wani abu bane, kuma rara baice ya iya turanciba.
Gata dai da bakinta asha kallo lafiya.