
Tirkashi wani Dan nageria da ya auri wata baturiya ya nemi wata koti , ta raba aure domin shikam tafi karfinsa , ta gagareshi, wannan aure dai da aka daura bai wuce wata dayaba, kuma Auden soyayyane sukayi, kuma cikin farin ciki.
Ammah yanzu kuma yace a raba kokuma ya gudu baza a kara ganinsaba kamar yadda yafada, allah dai kadai yasan mai wannna bawan allah yagani yace a daura wannan aure , yanzuma haka allah kadai yasan mai yagani yace a rana.
To komadai menene allah ya kyauta, kukasance da mu a wannan shafin namu mai albarka, domin jindadiku, asha kallo lafiya.