News

Girma Yayi Gardama Bidiyon Bazawara Tana Rungumar Tsoho Ya Dauki Hankalin Mutane A Shafukan Sada Zumunta

Duniya kenan idan daran ka zaka sha kallo wani Abu ya daure maka kai wani abun kuma ya baka mamaki wani kuma sai dai ma ya baka dariya kamar dai yadda mukai karo da wani hot hoton amarya da ango.

Amma fa amarya da ango din bafa irin wanda muka saba gani ako da yau she bane domin wannan kana ganin sa kasan irin wanda yan mata suke kiran auran nasu da suna shuga dadi.

Da fatan kunga wannan hotan kuma zaku taya su da addu’a Allah yabasu zaman lafiya da kuma kaunar juna ya kuma basu zuri’a ta gari domin shine ribar auran.

Wanda basu da aure gwauraye ne muna fatan Allah ya kawo lokacin yin auran ga duk kan wanda yake San yayi auran wanda kuma baya Sanyin auran Allah kar kabarshi ya cutar da yaran wasu

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×