Labaran Duniya

Adam zango yayi martani ga masu zargin meera, lawi dana ne na biyu inji murja ibrahim

jarumi ADAM zango ya bayyana cewa a daina zargin meera domin bata da hannu wajen rabuwarsa da iyalinsa safiyya Ibrahim chalawa.

Sananniyar yard tictok murja Ibrahim kunya ta vayyana cewa lawi Dan tane na biyu a kwaii yayansa wanda dukansu yayan tane.

 

 

 

 

 

MAGUNGUNA

 

Bayani akan shan maniyyin Namiji da mata suke a lokacin saduwa

 

 

 

Bayani akan shan maniyyi lokacin jimai
bincike daga “Dr Aisha Yusuf” da kuma “Dr Na’ima”, Maniyi ruwa ne dake fitowa daga azzakarin Namiji a lokacin da yake saduwa da matar sa ko kuma lokacin da jinsi mace da namiji ke tarayya da juna.

 

 

 

 

 

A lokuta da dama mutane suna tambayar
likitoci ko akwai hadari ga lafiyar mace idan tana hadiye maniyin mijin ta a lokacin da suke saduwa?.

Dr jen Anderson dake kasar Amurka tayi
kokarin bayyana amfani da illar dake tattare da hadiye maniyin Namiji wanda aka wallafa a shafin “Heathline” dake yanar gizo.

Hadiye maniyin Namiji baya cutar da kiwon lafiyar mace domin maniyi na dauke da sinadarin Glucose, sodium, citrate, zinc, chloride, calcium, lactic acid, magnesium, potassiumn, wanda ke taimakawa wajen inganta kiwon lafiyar mace.

Ga Kuma Yadda Zaka Magance Matsalar Sauri Kawowa Yayin Saduwa Da Iyali.

Wannan wani sahihin maganin ne wanda yake saka Namiji jimawa yana jima’i da Matarsa, wanda har zaga ye na uku zaka iya yi da Matarka idan kana amfani da wannan maganin.

Har kullum dai Magidanta da dama suna bukatar jimawa suna saduwa da iyalin su domin biyawa iyalin nasu bukata, amma sai kaga hakan ya gagara.

Inda zaka ji labarin wata Matar ma ta rabu da Mijin nata sabida rashin gamsar da ita da yake a yayin da suke raya Sunna.

To a yau dai munyi bincike mun gano wani sahihin magani wanda Maigida zai jima yana jima’i da iyalin sa har yayi zagaye na uku ba tare da ya gaji ba.

Tashar “MAIJALALAINI TV” dake kan manhajar Youtube, sun yi cikekken bayanin yadda za’a hada maganin da kuma yadda za’a yi amfani da maganin akan ka’ida wajan sha kenan.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji abubuwan da za’a nema a hada maganin, da kuma yadda za’a hada shi bayan an nemi abubuwan.

Ina wadan da lokacin saduwa suke fama da Azzakarin su kafin ya mike,ina wanda idan gaban ya mike ba wuya zai sake komawa ya kwanta,ina wanda da zarar ya kawo sai gaban ya koma ya noke.

 

 

 

 

Indai kana daga cikin masu irin wannan masala to insha Allah ga maganin da zaka hada daga gida kayi amfani dashi,domin hanya ce wacce jama’a da dama suka gwada kuma suka samu biyan bukata.

 

 

 

 

 

ABINDA ZAA NEMA

  1. Kankana
  2. Madarar ruwa
  3. Kanunfari

Indai baka dadewa kana jima’i to lallai ka jarraba wannan hadin maganin saurin kawowa ne guarantee insha Allah.

Yadda zaa hada a samu kankana kamar yanka 100 a yayyanka kanana sai a zuba madara ta ruwa rabin gwangwani a ciki a zuba kanunfari rabin karamin chokali a dama sosai,ko a zuba a blender a markade a juye a kofi asha awa daya kafin a kusanci iyali.

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×