News

Tirkashi Kalli Abinda Wata Budurwa Tayi A Matsayin Murnar Zagayowar Ranar Haihuwa

A cikin hotunan zaku ga yadda mahaifiyarta ta nuna yadda takeyi mata wanka daidai da lokacin tana karama sannan ta shafa mata mai.

Kazalika duk cikin hotunan harda wanda ta sanya mata kaya.

Gadai hotunan nan zamu gabatar muku dasu sai ku kalla a kasa.

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×