Labarai

Gwamna El-Rufai ya gayawa Tinubu abin da zai mai ya saka mai kan goyon bayansa da yayi a zaben shugaban kasa

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya nemi zababben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da ya saka masa goyon bayan da ya masa na zama shugaban kasa ta hanyar mayar da dan majalisar wakilai daga jihar Kaduna, watau Iyan Zazzau, Hon. Abbas Tajudeen A matsayin kakakin majalisar wakilai.

Hon. Abbas dai yana wakiltar Zaria ne a majalisar ta wakilai.

 

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×