Kamar dai yadda yan kasar Niger suka CE duk Wanda yazo masu wasa said sunci mutuncinsa, to ba haka abun yakasance ba, domin ga yadda ado gwanja ya gudanar da wasansa.
Asha kallo lafiya mungode sosai tabbas, kukasance da wannan shafi namu mai albarka dimin jindadinku mungode.