Labaran Duniya

Subhanallah: Ya Kashe Yayansa Sanadiyyar Cacar Baki.

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Yanda Wani Matashi Ya Kashe Yayansa Ta Hanyar Daba Masa Almakashi Sanadiyyar Cacar Baki Da Suyi!  A Jihar Kano.

Lamarin, Wanda Ya Faru Ranar Lahadi A Unguwar Kurna Babban Layi, Bayan Masallacin Amasco, Cacar Bakin Ne Ya Kaure Tsakanin su, Inda Daga Nan Ya Zaro Almakashi Ya Daba Masa A Wuya.

Saidai Shi Makashin Wato Qanin Mamacin Ya Gudu Ya Bar Gida Tun Bayan Da Yayi Kisan, Har Izuwa Lokacin Hada Rahoton Babu Labarinsa.

Muna Fata Allah Ya Jikansa Da Rahama Kuma Allah Ya Kiyaye Nagaba Amin Summa Amin.

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×