
Son zuyarmu ne yasa muka fadi a kano shugaban jam iyar apc na kano, wato sen. Adamu Abdullahi.
Munsha fadawa mask ruwa da tsaki akan harkar siyarsar kano ta apc cewa sunrinka bi a hankali, domin son zuciyarsu yayi yawa, ammah basaji.
Sannan sen. Adamu abdullahi yace bayan komi ya lafa, komi kuma ya kwanta a kano, dole sai mun hukunta wadanda, suka jawo faduwarmu a kano, kamar yadda ya fada.
Akarshe ya bayyana yadda ace Duke mulki kuma a kwace, masu mulki kuma duk irin mahinmanci da kano takedashi, wannan ba karamin abun kunya bane, amma komi kaddara me tabbas.