Videos

Shirin IZZAR SO Sabon Salo Episode 119 ORG HD – Bakori TV

Shirin izzar so wanda manya manyan jaruman masana’atar kannywood ke shiryawa duk bayan sati sati wanda kuma ya samu shiga ga mutane fiye da ake zato.Shirin IZZAR SO Sabon Salo Episode 119 ORG HD - Bakori TV

Izzar so shiri ne mai dogon zango wanda ya kewaya nahiyar africa wanda mutane ke kallonsa kamar yadda ta nuna a shafin jarumin shirin lawal Ahmed wanda ake kira da umar hashim a cikin shirin.

Akwai takun saka Mai zafi da ke tsakanin hajiya nafisa babbar yarinya da kuma hajiya Sara da kanwar hajiya nafisa.

Shirin Yana da matukar burgewa da kuma abin mamaki Wanda ke burge Yan kallo.

Ga bidiyon nan kasa ku kalla kai tsaye daga bakori tv.

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×