
Shawarar Da Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum Yaba Jarumi Adam A Zango Kan Matar Aure, Cikin Kwanakin Nan Shahararren Jarimin Wasan Hausa Adam A Zango Ya Bitar Da Wani Bayani Kan Cewa Anya Shi Ba Ahlul Kitabi Kawai Zai Aura, Saboda Irin Wahalar Da Jarumin Ke Sha Akan Aure.
Hakan Yasa Mutane Keta Tofa AlbarKacin Bakinsu Game Da Wannan Lamarin.
Wannan Bidiyon Shehin Malamin Yayi Ne Game Da Shawara Da Nasiha Ga Mazaje Kan Matar Aure.