Videos

Sanadiyyar Rasuwar Kawu Mala, Dadin Kowa

Allahu Akbar! Wannan Shine Sanadiyyar Rasuwar Alhaji Mala, Na Cikin Shirin Dadin Kowa. Da Kuma Hira Da Iyalan Mamacin. A Ranar Litinin Ne A Tashi Da Labarin Rasuwar Malam Aminu Muhammad AZ, Wanda Afi Saninsa Da Alhaji Mala A Cikin Shirin Dadin Kowa.

Ga Bidiyon Bayani Daga Bakin Iyalan Mamacin

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×