Labaran Duniya

Sabuwar Dama Daga Hukumar Unicef

 1. Assalamu alaikum jama’a masu bibiyar mu barkan Mu Da sake haduwa da ku a wannan lokacin

  Kamar yadda kuka sani a kowane lokaci muna kokarin sanar da ku Abubuwa masu mahimmanci
  To yau ma kamar kullum muna sanar da Yan uwa mazauna Kano Wanda suka iya tukin mota wato (driving car)

  Asusun tallafawa kananan Yara na majalissar dinkin duniya wato UNICEF ne zai dauki Ma’aikatan domin sake inganta aikin su.

 2. Job

  Sabuwar Dama Daga Hukumar Unicef

  Assalamu alaikum jama’a masu bibiyar mu barkan Mu Da sake haduwa da ku a wannan lokacin

  Kamar yadda kuka sani a kowane lokaci muna kokarin sanar da ku Abubuwa masu mahimmanci
  To yau ma kamar kullum muna sanar da Yan uwa mazauna Kano Wanda suka iya tukin mota wato (driving car)

  Asusun tallafawa kananan Yara na majalissar dinkin duniya wato UNICEF ne zai dauki Ma’aikatan domin sake inganta aikin su

  Sai dai daukar Ma’aikatan ya kasance iya yan jihar Kano ne Zai ribaci wannan aikin

  Hukumar ta bayar da link din da ake Shiga ake cika wannan aikin ta cikin sa ga Wanda suke da sha’awar cika wannan aikin zamu ajiye Muku da link a kasa

  Hukumar ta bayyana cewa zata biya Albashi kimanin naira 230k
  Sannan Kuma Za’a rufe daukar Ma’aikatan a ranar 13/may/2023

  Ga masu sha’awar cika wannan aikin sai ku Danna wajen da aka rubuta apply now dake kasa

  APPLY NOW

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×