
Sabon salon aure da ke ƙara samun karɓuwa
Wanann shi ake kira ‘auren nesa-nesa’ ko kuma auren ‘mu haɗu a ƙarshen mako.’
Masu irin wannan aure na ganin cewa yana taimaka musu wajen ci gaba da rayuwarsu yadda suka saba.
Wasu ma’aurata da ke irin wannan aure a Japan sun ce irin wannan aure kan bayar da dama ga ma’aurata wajen gudanar da harkokinsu tare da gudanar da rayuwarsu yadda suke so.
Kucigaba da bibiyarmu a wannan shafin namu mai albarka domin samun sabbin labaran duniya mungode.